HUKUMAR N C C TA UMARCI MTN GLO AIRTEL 9MOBILE DA SU KULLE LAYUKAN SU MUDDIN BA, A SAKA KATINA DAN KASA BA WATO NIN NUMBER
Kungiyar NCC Mai taken Nigerian communication commission ta yi Umar ni izuwa ga kamfanonin layukan Kira dake fadin kasar Nigeria dasu kulle layuka Idan har ba,a saka katin dan kasa ba domin tabbatar da tsaro dakuma inganci Amma jama,ar gari musamman wadanda layukan su ya haura shekara goma wasunsu sun shiga wani yanayi duba da ana ta kulle layuka babu kaukautawa kuma mafi yawancin mutanen da, ake kullewa layuka basu bane sukayi rigistar layukan ba Hakan yajawo umarnin NCC yake aiki akansu. Amma mutanen dake rayuwa a cikin kasar nigeria wasu sam wannan tsarin Suna ganin an kirkireshi ne kawai domin a hana 'Yan Nigeria Jin dadi ne dakuma tsauwalawa rayuwar su ta yanda babu wani abu da zasu dinga yi face ana kallon su. Ina godiya..