Posts

Showing posts from March, 2024

SHIN KO KUNSAN DA CEWA NIGERIA TA KULLE BINANCE CRYPTO

Image
Manyan kasar nigeria suna kallon amtsayin cewa kamfanin crypto wanda akafi sani da BINANCE yana daga cikin abinda yasa ₦ naira take a kwance, kuma kamfanin BINANCE din yana taka rawa ne da bazar Kudaden kasashen ketare,'Yan kasar nigeria musamman wadanda ake kira da'yan crypto suna saka kudaden su su juya izuwa sauran kudaden dake tashe a duniya daga ya kai wani mataki sai su cire shi a matsayin $ wato dollar ta yanda kudin zaiyi albarka duk da cewa watarana hakan yana iya zame musu asara, Amma yanzu kadamin da,ake ciki shine Manyan kasar nigeria sunyi hani da manhajar BINANCE crypto da kuma PayPal. Suna kallon cewa karbuwar crypto a wajen 'yan nigeria shima ya bada gudin mawa a wajen karyewar naira. Nigeria has banned end-to-end transactions involving its currency, the naira, on the Binance cryptocurrency exchange platform.

Ramadan Kareem ุฑู…ุถุงู† ูƒุฑูŠู… ู…ุจุงุฑูƒ

Image
Oh God, as we enter this month in good health, may we finish it in peace,by the grace of the leader of all creatures. Ya allah yanda muka shiga watannan lafiya allah kasa mu gama shi lafiya alfarmar shugaba fiyayyen halitta.

Surayyah A. from Nigeria

Surayyah A. from Nigeria : I a are a compassionate and adventurous individual who finds joy in helping others and exploring new experiences. As a cook, i channel my creativity and passion into creating nourishing dishes that reflect my love for both food and the people i serve. In my relationships, i approach problem-solving with empathy and a desire to bring positive transformation. My spirit for exploration extend beyond If you needed go a head

DALILIN DA YASANYA MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA ZAI KOMA KUJERAR SA TA HISABAH KANO SHINE..

Image
Tattaunawar Malam aminu ibrahim daurawa da dan jaridar BBCNewsHausa Inda yake bashi bayanai game da Komawar sa kujerar hisbah game da aikace aikacen da zasu dora bisa kai cikin kwarin gwiwa.

ZANGA.ZANGA TA BARKE A ASIBITIN YARIMAN BAKURA DAKE GUSAU BIRNIN ZAMFARA

Image
Yau Litinin 4_3_2024 Zanga.Zanga Tabarke Asibitin Yariman Bakura Specialist Dake Gusau Birnin Jihar Zamfara Inda Kananan Ma'aikata Security da Masushara Cleaner Sukeyin Zanga.Zangar Lumana Inda Sukarufe Asibitin Bashiga bafita Akan Kinbiyansu hakkinsu wato Albashin su na Watanni 11 da Suke Bin hukumar aisibtin. Allah ya kyauta. Abdul d one Ku ziyarci YouTube channel mai suna Abdul d one domin kuma ku sami naku.

DALILIN DA YASANYA MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA YA, AJE MUKAMIN SA NA HISBAH

Image
Dalilin da yasanya faruwar lamarin Malam aminu Ibrahim daurawa ya, aje mukamin sa na shugabancin kungiyar hisabah kano shine batutuwan gwamnan jihar kano wato abba kabir yusuf inda yayi magana mai zafi yake bayanin cewa rashin kyautawa ne abinda Kungiyar hisbah ta kano ta aikata cikin wani kame da hukumar hisabah ta gudanar inda suke kame mutane maza da mata suke jefa su cikin mota mai suna hilox ba tareda an banbanta musu muhalli ba Tamkar wasu marasa galihu har yake bayanin wasu lokutan ma hukumar hisbah kano sunayin duka da gorori. a takaice dai tamkar basu san darajar Dan adam ba. wannan Yana daga cikin abinda yasa malam aminu Ibrahim daurawa ya aje mukamin sa Idan da wani ragowar bayanan zamu kawo muku su Idan kuma akwai tambaya mu hadu a comment section.