Sabuwar wakar mawaki Ismail yees tare da Mana boy agadez

Sabuwar wakar Ismail yees tare da mana boy agadez mawakan kasashe biyu Kenan Nigeria da Niger wato kano da kuma agadez kafin fitowar wakar Hakan ya dauki lokaci Mai tsayi Amman Yanzu tana bisa Kan shafin YouTube din Ismail yees Idan kun samu damar ziyarar shafin YouTube din namu sai ku danna Mana subscribe Idan har kunji dadi sai Kuyi Mana share and like Ina gdy nine naku Ismail yees.
Ayi sauraro Lfy Kar ku manta da subscribe da share YouTube channel Ismail yees that you

Comments

Post a Comment

Masha Allah

Popular posts from this blog

How to ismail yees music 🎶 comes to popularly in Indonesian content

Mawakiyar da tafi kowa shahara a duniya

Who is the top fomuse of world singers