DALILIN DA YASANYA MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA YA, AJE MUKAMIN SA NA HISBAH
Dalilin da yasanya faruwar lamarin Malam aminu Ibrahim daurawa ya, aje mukamin sa na shugabancin kungiyar hisabah kano shine batutuwan gwamnan jihar kano wato abba kabir yusuf inda yayi magana mai zafi yake bayanin cewa rashin kyautawa ne abinda Kungiyar hisbah ta kano ta aikata cikin wani kame da hukumar hisabah ta gudanar inda suke kame mutane maza da mata suke jefa su cikin mota mai suna hilox ba tareda an banbanta musu muhalli ba Tamkar wasu marasa galihu har yake bayanin wasu lokutan ma hukumar hisbah kano sunayin duka da gorori.
a takaice dai tamkar basu san darajar Dan adam ba.
wannan Yana daga cikin abinda yasa malam aminu Ibrahim daurawa ya aje mukamin sa
Idan da wani ragowar bayanan zamu kawo muku su Idan kuma akwai tambaya mu hadu a comment section.

Allah ya kyauta
ReplyDelete