SHIN KO KUNSAN DA CEWA NIGERIA TA KULLE BINANCE CRYPTO

Manyan kasar nigeria suna kallon amtsayin cewa kamfanin crypto wanda akafi sani da BINANCE yana daga cikin abinda yasa ₦ naira take a kwance, kuma kamfanin BINANCE din yana taka rawa ne da bazar Kudaden kasashen ketare,'Yan kasar nigeria musamman wadanda ake kira da'yan crypto suna saka kudaden su su juya izuwa sauran kudaden dake tashe a duniya daga ya kai wani mataki sai su cire shi a matsayin $ wato dollar ta yanda kudin zaiyi albarka duk da cewa watarana hakan yana iya zame musu asara, Amma yanzu kadamin da,ake ciki shine Manyan kasar nigeria sunyi hani da manhajar BINANCE crypto da kuma PayPal. Suna kallon cewa karbuwar crypto a wajen 'yan nigeria shima ya bada gudin mawa a wajen karyewar naira. Nigeria has banned end-to-end transactions involving its currency, the naira, on the Binance cryptocurrency exchange platform.

Comments

Popular posts from this blog

DALILIN DA YASANYA MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA YA, AJE MUKAMIN SA NA HISBAH

HUKUMAR N C C TA UMARCI MTN GLO AIRTEL 9MOBILE  DA SU KULLE LAYUKAN SU MUDDIN BA, A SAKA KATINA DAN KASA BA WATO NIN NUMBER

How to ismail yees music 🎶 comes to popularly in Indonesian content