ZANGA.ZANGA TA BARKE A ASIBITIN YARIMAN BAKURA DAKE GUSAU BIRNIN ZAMFARA

Yau Litinin 4_3_2024 Zanga.Zanga Tabarke Asibitin Yariman Bakura Specialist Dake Gusau Birnin Jihar Zamfara Inda Kananan Ma'aikata Security da Masushara Cleaner Sukeyin Zanga.Zangar Lumana Inda Sukarufe Asibitin Bashiga bafita Akan Kinbiyansu hakkinsu wato Albashin su na Watanni 11 da Suke Bin hukumar aisibtin. Allah ya kyauta. Abdul d one
Ku ziyarci YouTube channel mai suna Abdul d one domin kuma ku sami naku.

Comments

Popular posts from this blog

How to ismail yees music 🎶 comes to popularly in Indonesian content

Mawakiyar da tafi kowa shahara a duniya

Who is the top fomuse of world singers