Sabuwar wakar mawaki Ismail yees tare da Mana boy agadez
Sabuwar wakar Ismail yees tare da mana boy agadez mawakan kasashe biyu Kenan Nigeria da Niger wato kano da kuma agadez kafin fitowar wakar Hakan ya dauki lokaci Mai tsayi Amman Yanzu tana bisa Kan shafin YouTube din Ismail yees
Idan kun samu damar ziyarar shafin YouTube din namu sai ku danna Mana subscribe
Idan har kunji dadi sai Kuyi Mana share and like Ina gdy nine naku Ismail yees.
Ayi sauraro Lfy Kar ku manta da subscribe da share
YouTube channel Ismail yees that you

Masha Allah
ReplyDeleteAllah ya bada sa,a
ReplyDelete